Tuesday, August 11
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis, 23 ga watan Afrilu 2026 ya kai Naira 1,351.59 NGN akan kowace dala.

Hakan na nuna darajar Naira ta yi kasa idan aka kwatanta da farashin da Nairar ta fara dashi a farkon makon da muke ciki na Naira 1,347 NGN akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Legas da Kano, Farashin dalar ya kai Naira 1,465 NGN zuwa Naira 1,480 NGN akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babana ba zai baku kunya ba, inji dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *