
Wasu iyaye sun sake bayyana a Arewa inda suka shiryawa ‘ya’yansu bikin Birthday Party da aka kashe makudan kudade.
Hakan na zuwane bayan da a baya aka yi shigen wannan wanda har Davido aka gayyato.
Saidai a wannan karin, abinda yafi daukar hankali shine shigar mahaifiyar yaran.
Da yawa sun ce shigarta bata dace ba dan ta nuna tsiraici.

