Bidiyon wasu dalibai da aka ce daga jihar Katsina ya fito wanda ya nuna ‘yan mata daliban na rawar badala ya dauki hankula sosai.
Bidiyon ya nuna daliban na juya mazaunai wanda yawa ke cewa hakan bai dace ba.