Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Mainz 05 sukawa Bayern Munich 3-0, Munich sun farke duka kwallayen aka tashi wasa 3-4

Wasan Bayern Munich da Mainz 05 ya dauki hankula sosai inda aka ga Mainz sun yiwa Munich 3-0.

Saidai daga baya Munich sun farke duka kwallayen sannan suka kuma kara kwallo daya aka tashi wasan 3-4.

Wasan ya kayatar sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Soja ya bace bayan da ya zargi cewa sojojin da aka jiwa rauni a wajan aiki da kudaden Aljihunsu suke kula da kansu a Asibitoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *