Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Matan da suka daga jan dan kamfai a Kano, sun tuba suna karatun Qur’ani da salatin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Matan da suka daga jan dan kamfai a Kano suna cewa dan kamfan Tsula sun bayyana cewa sun tuba.

Hakan ya faru ne bayan da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yasa aka kirasu dan jin dalilin abinda suka aikata.

Gwamnan yace sun ce masa an taba abinda suke so ne shine suma suka rama.

Gwamnan yace amma yana fatan tunda sun tuba Allah ya karbi Tubansu.

A Bidiyon an gansu suna karatun qur’ani da Salatin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Karanta Wannan  Wani Kantin Siyar Da Kayan Alatu A Kano Sun Baiwa Fauziyya D. Sulaiman Kyautar Mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *