Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ban yadda ya bani Dubu 5 ya kwana dani ba, saidai Dubu 20>>Inji Wannan matashiyar ‘yar Arewa

Wannan wata matashiyace ‘yar Arewa data dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka tambayeta ko ta yadda a bata dubu 5 a kwana da ita?

Tace bata yadda ba, saidai idan za’a bata dubu 20.

Da yawa dai sun yi mamakin rashin kunyarta.

Danna nan dan kallon Bidiyon nata

Karanta Wannan  Hotuna: Wasu da ba'a san ko su wanene ba sun Kònà ofishin 'yansanda a Rano dake Kano, Mutum daya ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *