Monday, September 7
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau Talata, 28 ga watan Afrilu na shekarar 2026 ya fara akan Naira 1,360.19 NGN

Farasin dai ya dan sauka zuwa Naira 1,359.23 NGN kamin daga baya ya dawo farashin sama.

A kassuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Lagos, Kano, da Fatakwal da Abuja, farashin dalar ya farane daga Naira 1,480 NGN zuwa Naira 1,495 NGN akan kowace dala.

Karanta Wannan  Gwamnati ta kwace gidan dala Miliyan $2.5 da tsohon ma'aikacin kamfanin mai na kasa, NNPCL, Paulinus Iheanacho Okoronkwo ya siya da kudin sata a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *