
Babban malamin Addinin Islama a Jihar Filato, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa sun yaba da mulki irin na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Musamman ma wajan tausayin talakawa.
Yace dan haka yace Musulmai da Kiristoci na jihar ta Filato zasu sake zabensa.