Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta je shagon Rahama Saidu inda ta sayi kaya.
An ga Hadiza Gabon da jaka me dauke da sunan Rahama Saidu bayan ta sayi kayan ta saka a motarta ta tafi gida.