Tuesday, June 30
Shadow

Kalli Bidiyon: An daura aure da abokin ango a jihar Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa an daura aure da wani abokin Ango a jihar bayan da angon yace ya fasa auren a ranar aure.

Saidai daga baya Angon ya dawo yace shi baice ya fasa ba, cewa yayi a daga aure.

Rigima dai ta kaure tsakanin Angon da dangin amaryar inda angon yace bai yadda ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda jama'a suka nunawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai soyayya a yayin da yake kan hanyar zuwa kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *