Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon irin yanda Nafiu Bala Gombe ya gyara gidan iyayensa dake Gombe

An ga gidan iyayen Nafiu Bala Gombe wanda ya kawo rikici a jam’iyyar ADC.

An nuna gidanne a labarai bayan da rahotanni suka ce wai wasu matasa sun kona gidan dake garin gombe, Saidai tuni hukumar ‘yansanda ta karyata lamarin.

Saidai gyaran da akawa gidan ya dauki hankulan mutane inda wasu ke cewa lallai Nafiu ya ja kudi a wajan jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Dan Ministan Harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar yayi magana kan Rahoton dake cewa Mataimakin gwamnan jihar Bauchi ya zabgawa babansa mari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *