Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai Hassan Make-Up da Teema Makamashi sun shirya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema makamashi da abokin fadanta, Hassan Make-Up sun shirya.

Hassan Make-Up ne ya wallafa Bidiyon Teema ta hau wakar da aka masa inda yace ya yafe mata duk wani abu data masa.

Wasu dai sun ji dadin hakan inda wasu ke nuna rashin jin dadin hakan.

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7635212651626368264?_r=1&_t=ZS-961SqtFk1A1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Tauraruwar Tiktok, Rabi Haruna na kalaman da bàsù dàcè bà akan Malamin Addinin Islama, Sheikh Ishaq Adamu Ishaq ya jawo mata Allah wadai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *