Saturday, May 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dangote ya je sallar Juma’a a makare amma sai ya bi sahu a waje, ba’a ture mutane ya shiga cikin masallaci ba

Bidiyon yanda Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya je masallacin Juma’a a makare ya dauki hankula.

An ga ya bi sahu a wajan masallacin, ba’a ture mutane ya shiga cikin masallacin ba.

Lamarin ya dauki hankulan mutane sosai inda akai ta yaba masa, wasu ke cewa bashi da girman kai.

@realhishamabba

I saw Aliko Dangote today at the mosque… baba came late and I was thinking they’d clear way for him. Next thing, he just stood in the sun and joined the queue like a normal person. Omo, I was shocked… Africa’s richest man but zero pride, just calm and low-key.

♬ شكرا – الوسمي

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karin Farko, Kwankwaso ya jefawa Abba Gida-Gida Magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *