Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu ya je jiharsa ta Abia yanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.
Saidai a yayin da yake kan Dandamali, An rika ce masa sai Obi Kwankwaso.
Da yawa sun fassara hakan da abin Kunya.