Sunday, November 8
Shadow

Yanda Wani Shehin Balarabe ya bani dala Miliyan $10 in je in sameshi>>Lisa Ann

Shahararriyar me fina-finan Rashin Kunya ta kasar Amurka, Lisa Ann ta bayyana yana wani Balarabe Shararren me kudi ya bata dala Miliyan $10 ta je ta sameshi.

Wannan kudin da ya mata tayi, sun haura Naira Biliyan 13.

Ta bayyana cewa amma taki amincewa.

Tace dalili shine ta ga abinda ya faru da wasu matan da Masu kudin larabawa ke gayyata, ita ma bata son irin hakan ta faru da ita.

Ta bayyana hakane a wata Hira ta Podcast da aka yi da ita.

Danna nan dan kallon Hirar

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Hotunan da aka rika yadawa ina daukar hoto, tsaffin hotunane>>Gwamna Dikko Radda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *