
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa, a yau, Lahadi, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi zasu shiga cikin jam’iyyar.
Jam’iyyar ta sanar da hakane ga manema labarai kamar yanda shahararren dan jarida daga gidan talabijin na Arise TV, Rufai Oseni ya sanar.
Yace Duka Peter Obi da Kwankwaso zasu bar ADC su koma jam’iyyar NDC kamar yanda jami’iyyar ta NDC ta sanar dasu.
Tuni dai Peter Obi ya sanar da ficewa daga jam’iyyar ADC.