Monday, May 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sowore suka tayar da hankula a Abuja, suna kiran a saki Dan jarida da aka kama saboda ya fallasa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci

Dan gwagwar maya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya shiga gaba inda aka gudanar da zanga-zangar neman a saki wani dan jarida daya wallafa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci.

Dan jaridar Me suna Justice Crack an kamashi ne inda DSS da sojoji suke rike dashi.

Karanta Wannan  Ana Binciken karamin yaro me shekaru 17 saboda sayen fili Hectares dubu goma sha hudu (14,000 Hectares) a jihar Edo

Saidai matasan kudu sun fito inda suke neman sai an sakeshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *