Tuesday, May 5
Shadow

Da Duminsa: Ku gaggauta zuwa ku yi rijista da jam’iyyar NDC>>Inji Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Yayi kira ga ‘yan Najeriya da su gaggauta zuwa su yi rijista da jam’iyyar NDC.

Kwankwaso ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace an kusa kulke yin Rijistar.

Hakan na faruwane bayan da Kwankwaso ya koma jam’iyyar ta NDC daga ADC

Karanta Wannan  Abubuwa na ci gaba da kankama, Kalli Bidiyon yanda akawa Maiwushirya da 'YarGuda gwaji a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *