Thursday, May 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta kammala karatu ta fara bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ta kammala karatun jami’a a inda yanzu ta fara bautar kasa.

Ta wallafa Bidiyon ta sanye da kayan bautar kasar a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  An kàshè mutum fiye da 1500 da sace fiye da 2000 a Najeriya - NHRC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *