Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya kama wani babban mutum da matarsa

Wannan wani magidanci ne ya kama wani babban mutu da matarsa a cikin mota a Otal

An jishi yana cewa na gargadeka ka daina bin matata amma ka kiya.

A Bidiyon da ya watsu a kafafen sada zumunta, an ga mutane da yawa na goyon bayan mijin.

Cin Amanar Aure wani lamari ne dake ciwa wasu ma’auratan tuwo a kwarya wanda idan asiri ya tonu irin wana sai kaga an ji Kunya.

Karanta Wannan  Aminu Warkal ya bayyana dalilin da yasa ya hana matarsa daukar magungunan da aka bata a asibiti bayan ya saketa duk da tana dauke da ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *