Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon:Dan Gida Atiku, Adamu Atiku Abubakar ya sayi fom din tsayawa takarar sanata a jam’iyyar ADC

An ga dan gidan Atiku Abubakar ya sayi fom din tsayawa takarar sanata a jam’iyyar ADC.

Bidiyon annga yanda magoya bayansa suka masa rakiya.

Karanta Wannan  DA DUMI-DUMI: Sheikh Isa Ali Pantami da Sheikh Bello Yabo an hadu ido da ido a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *