Friday, May 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mahaifiyar ta taje gidan su matashin da yawa ‘yarta tonon silili amma mahaifansa suka koreta

Bidiyon ya bayyana dauke da muryar wadda ake cewa, itace mahaifiyar matashiya Halima wadda Bidiyon ta ya karade kafafen sada zumunta.

An ji Mahaifiyar tata na bayar da labarin yanda ta samu labarin abinda ya faru da diyarta kuma har ta je gidan su yaron da yawa diyar tata tonon silili.

Tace ta hadu da mahaifiyar yaron da mahaifinsa inda suka tattauna a karshe dai mahaifinsa yace mata tunda ba ciki yawa diyarta ba kawai kowa yayi hakuri a karshe yace ta tashi ta fitar musu daga gida.

https://www.tiktok.com/@kontogwange/photo/7637175943211027720?_r=1&_t=ZS-96BQYBCvVlQ

Da yawa dai sun rika bayyana cewa gadukkan Lamu mahaifin yarinyar bashi da rai.

Karanta Wannan  Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kaiwa tsohon kwamishinansa, Bashir Sa'idu dake daure a gidan yari kan zargin satar sama da Naira Biliyan 3 ziyara

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://www.tiktok.com/@kontogwange/photo/7637175943211027720?_r=1&_t=ZS-96BQYBCvVlQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *