Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon:Dan Gida Atiku, Adamu Atiku Abubakar ya sayi fom din tsayawa takarar sanata a jam’iyyar ADC

An ga dan gidan Atiku Abubakar ya sayi fom din tsayawa takarar sanata a jam’iyyar ADC.

Bidiyon annga yanda magoya bayansa suka masa rakiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan Ficewar Rabiu Rikadawa daga tafiyar Rarara, Yaron Rarara, Usman A. Adam ya bayyana cewa rashin gaskiyar da Baba Dan Audu ke yi ne a fim yake son yi musu shiyasa aka samu matsala dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *