Saturday, May 9
Shadow

A karin farko, Zulaihat wadda Saurayinta yawa Tonon Silili ta fito ta yi magana

Matashiya Zulaihat wadda saurayinta yawa tonon silili Bidiyon a ya rika yawo a kafafen sada zumunta a karin farko ta fito ta yi magana

Abinda tace shine, An ji a wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta kamar ta kira saurayin da ya mata wannan abu tana gaya masa cewa, Allah ya isa.

Sannan kuma tace masa bata yafe abinda ya mata ba inda ta sha Alwashin ramawa.

Saidai da yawa suna bata shawarar ta kyaleshi kawai ta mika lamarinta ga Allah.

.

Karanta Wannan  Babban Ministan tsaron Nijeriya, Muhammad Badaru ya sauka jihar Filato, domin jajanta wa iyalan wadanda suka rasa ransu sakamakon harin ta'addanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *