Saturday, May 9
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Dansandan Najeriya yayi Mankas da giya yana ta tambele

Wannan Bidiyon wani dansandan Najeriya ne da aka ga yayi mankas da giya yana ta tambele yana rungumar benci.

Lamarin ya farune a garin Asin dake karamar hukumar Ikole Local a jihar Ekiti.

Jama’ar gari da suka lura da abinda ke faruwa dashi, sun matsa kusa dashi dan taimaka masa.

Da yawa dai na kira ga hukumar ‘yansandan da ta yi bincike akansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani dan Arewa ya kera na'urar sanyaya daki, AC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *