Friday, October 16
Shadow

Da Duminsa: An samu Wani me rufin Asiri da yace zai auri Zulaihat

” Idan Har Iyayen Aisha Zasu Bani Ita Wallahi Zan Biya Mata Kudin Zuwa Saudiya Taje Dakin Ka’abah Ta Fara Addu’oin Neman Gafara Ga Allah, Bayan Ta Dawo Zan Aureta Tareda Nema Mata Makaranta Domin Ta Cigaba Da Karatu Cewar, Matashin Dan Kasuwa Daga Jihar Sokoto Mudassir Umar Abba

Dun Allah ku taimaka min da (sharing) domin sakon ya isa inda ya kamata Allah yasaka da alheri 🤲🤲🙏✅

Karanta Wannan  Da Duminsa: An samu Baraka a jam'iyyar APC, ji maganganu marasa dadi da Wike yake gayawa shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *