
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana cewa, Matar shugaban kasa Fastuwa ce.
Hakanan Shugaban INEC Fasto ne, Gwamnan CBN, Fasto ne, Shugaban EFCC shima fastone.
Yace yana son a nuna masa ma’aikata daya da wani Shehin malamin Addinin Islama ke shugabanta.
Yace Amma a haka ake cewa Musulmai ne ke amfani da Addinin wajan mamaye mukamai a Najeriya.