Saturday, May 9
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda kazamin fada ya barke aka baiwa Hammata iska sosai tsakanin yaran Peter Obi dana Kwankwaso

Kazamin fada ya barke tsakanin yaran Peter Obi dana Kwankwaso a wajan babban taron NDC.

An ga yanda ake cin kwalar juna ana kai naushi.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A karshe dai Sarkin Mota ya raba gaddama inda ya fadi farashin motar Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *