Friday, June 26
Shadow

Wata Sabuwa: Ana cire Hausawa daga WhatsApp group na jam’iyyar NDC inda ake cewa jam’iyyar Inyamurai ce

Wasu rahotanni sun bayyana a kafafen sada zumunta inda ake zargin cewa ana cire mutane daga WhatsApp group na jam’iyyar NDC.

Wasu dai sun yi zargin cewa da ka yi tambayar da batawa masu kula da group din dadi ba sai a gogeka.

Hakanan wasu sun yi zargin cewa ana cire wadanda ba Inyamurai ba daga group din.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata Gawa da aka dauke ta a motoci har 3 duka motocin na lalacewa, mota ta 4 da aka dauki gawar ta kama da whùtà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *