Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Sabon Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya da ya dauki hankula sosai

An ga wani sabon Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya tana zaune a gida da rigar mama kawai.

Da yawa sun yi mamakin ganin Bidiyon inda wasu ke cewa bata sani ba aka dauki Bidiyon.

A kwanakinnan dai ana yawan ganin Bidiyon Firdausi Yahya da ke baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo daga taron majalisar Dinkin Duniya da ya halarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *