
Wani Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana bayar da amsa kan matsalar tsaro
Saidai da yawa sun bayyana cewa basu fahimci abinda yake fadi ba.
Da yawa dai sun rika bayyana cewa, bai cancata zama shugaban kasa ba.