
Wata matashiyar Kirista ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka tsayar da motarsu yayin da ake sallah akan Titi.
Ta dauki Bidiyo tana waya tana fadar cewa hakan bai dace ba, inda suma Kiristoci zasu yi hakan yaya kenan?
Ta yi fatan cewa, Allah yasa sallar da suke ta zama sanadiyyar kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.