Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar Mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage a Landan tana kallon yanda Arsenal ke nuna kofin Premier League da suka dauka

An ga Tauraruwar mawakiyar Najeriya Tiwa Savage tana daukar hoto a Birnin Landan sanye da kayan Arsenal.

Ta je wajan da Arsenal suke nuna kofin Premier League da suka dauka ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mun Gano Najeriya na aiki da qasar Iyràn a munafurce sannan Gwamnatin Najeriya na da hannu kan matsalar tsaro dake faruwa>>Inji Tsohuwar Firaiministar Canada, Goldie Ghamari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *