‘
Yar Gwagwarmaya, Aisha Yesufu ta dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyon ta da ta je ofishin jam’iyyar NDC tana musu masifa.

Ta yi hakanne saboda an hanata tikitin tsayawa takarar sanata a Abuja.
A cikin wadanda takewa jarabar, Hadda shugaban jam’iyyar, Seriake Dickson.