Friday, September 4
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda amarya ta fashe da kuka bayan da aka kammala gyara wajan shagalin bikinta amma ruwan sama ya sauko ya lalata gyaran

Wannan wata amarya ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda ta fashe da kuka a ranar bikinta.

Amaryar dai an shirya wajan bikinta tsaf sai ga ruwan sama ya sauko ya lalata shirin.

Shine aka ganta tana kuka.

https://twitter.com/i/status/2062573263901905179
Karanta Wannan  Karka Saurari masu zaginka, Ana samun canji na Alheri sosai a kasarnan>>Sanata Godswill Akpabio ya gayawa shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *