Wata dake wanka a cikin ruwan sama ta dauki hankula bayan da aka ga tsawa ta fado kusa da ita.
Kiris dai tsawar ta fada kanta amma ta sha da kyar.