Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Sakawa mace yatsa yayin mu’amalar aure rashin hankali ne>>Inji Khausar

Tauraruwar Tiktok me sayar da magungunan kayan mata, Khausar ta bayyana cewa sakawa mace yatsa da kama mata nonuwa yayin mu’amular aure haukane.

Tace hakan zai lalata macene inda tace ya kamata maza su je su nemi ilimin tarayyar aure

Tace a daina yin abinda aka gani a fina-finan intanet da basu dace ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babban Dansanda ya kama Kurtu n karbar cin hanci a titi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *