Wata mata ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ta bayyana cewa, zata iya kashe aurenta dan ta hau Social Media ta samu followers.
Daga baya dai ta bayyana cewa da wasa take amma kalaman nata sun baiwa mutane mamaki.