Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk faston dake ikirarin warkar da mutane da masu addinin gargaji da tsafi su zo muje Asibiti su warkar da marasa lafiya dake kwance acan>>Inji Gwamnan Anambra, Charles Soludo

Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya bayyana cewa, Fastoci da masu magungunan gargajiya dake ikirarin warkar da mutane.

Su zo ya kaisu Asibiti dan su warkar da marasa lafiya indai da gaske suke.

Lamarin ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jami'an DSS suka kama Sowore da karfin tsiya suka tafi dashi zuwa gidan yari a cikin kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *