
Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja sun bayyana cewa, Yanzu haka, Rotimi Amaechi ya je gidan Atiku Abubakar suna ganawa.
An ga Amaechi ya shiga gidan Atikun inda aka ga ana ta masa iso.
Zuwa yanzu dai ba’a kai ga sanin akan me zasu tattauna ba.