Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Dakin da muke tsare masu laifi akwai na’urar sanyaya daki, AC, sannan akwai Talabijin ana kallon Premier League da labarai>>Inji Kwamishinan ‘yansandan Abuja

Wani Bidiyo na Kwamishinan ‘yansandan babban birnin tarayya, Abuja yana cewa masu laifi da suke tsare dasu suna jin dadi ya dauki hankula.

An ganshi yana cewa, a dakin da suke tsare da masu laifin akwai na’urar sanyaya daki watau AC, sannan akwai Talabijin inda ake kallon gasar Premier League da labarai.

Saidai da yawa sun yi shakkun wannan ikirari nasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Sowore suka tayar da hankula a Abuja, suna kiran a saki Dan jarida da aka kama saboda ya fallasa cewa ba'a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *