Friday, June 26
Shadow

Mazan Tiktok na damuna da kira suna cewa wai suna son aikata abinda bai kamata ba dani>>Inji Habiba Dorayi

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa, Mazan Tiktok suna damunta da kira.

Tace kuma yawanci ba kiran arziki ne suke mata ba, suna kirane suce mata suna son aikata abinda bai dace ba da ita.

Ta yi kira a garesu su daina saboda kannenta da mahaifiyarta na daukar wayar idan an kira.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo anata cece-kuce cewa wai Yusuf Buhari bai yi kuka ba bayan rashin babanshi, Tsohon Shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *