
Tauraron Tiktok, Usman wanda ya jawo cece-kuce bayan da ya ce ya je Zamfara ya tarar Matawalle ya magance tsalar tsaro ya fito yayi karin bayani.
Yace shifa yana maganane akan nangaren da ya je a jihar ta zamfara ba duka jihar ba.
Yace watakila masu masa raddi suma abinda suka gani suke fada, hakanan shima abinda ya ganine yake fada.