Tauraruwar Tiktok, Babiana ta bayyana cewa zyna ba kafurci bace, Laifine kuma me yinta zai shiga Aljannah.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na Tiktok inda ta saka wa’azin marigayi, Sheik Dr. Idris.