Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Babiana tace idan Gfresh Al-amin ya sake yin Bidiyo akanta, zata fitar da update dinsa, ya sake yin Bidiyo inda yace shi ba karamin dan iska bane

A jiyane dai Babiana ta gargadi Gfresh Al-amin da cewa kada ya sake yin Bidiyo akanta, idan ba haka ba, zata fitar da update dinsa.

Saidai Tuni Gfresh Al-amin din ya sake fitar da Bidiyon akanta yace yana jiran ta fitar da update din nasa inda yace shi fa ba karamin dan iska bane.

A karshe dai yace bata da Bidiyon update dinsa saidai idan na wanine zata fitar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni 'yar Kano ce sunana Farida Saleh, Jesus ya zo min a mafarki ya bani Baibuk shiyasa na yi ridda na koma Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *