Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadiq Sani Sadiq nima ina tare da kai zan zouyi zàngà-zàngà akan matsalar tsaron Arewa>>Inji Mawaki 442

Shahararren mawakin Arewa, 442 ya bayyana cewa, Yana tare da Sadiq Sani Sadiq zai fito su yi zanga-zanga tare.

442 ya bayyana bakane a wani Bidiyo daya wallafa inda yace abun ya isa haka.

A baya dai, Sadiq Sani Sadiq ya sanar da fitowa yin zanga-zanga inda yace tunda rubuce-rubuce da kiraye-kirayen sun gaza aiki wajan magance matsalar tsaron kasarnan

Karanta Wannan  Subhanallah Kalli Bidiyon: An kara samun wani matashi da yayi ridda ya koma Kirista a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *