Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Mafi yawancinku ‘yan wuta ne, kun ga mun je majalisa kuna cewa wai mun je mun ce akwai tsaro>>Inji Sallau

Tauraron Fina-finan Hausa, Sallau ya bayyana cewa mafi yawan mutane wuta zasu shiga.

Yace kawai an gansu sun je majalisa ba’a san abinda ya kaisu ba amma ana cewa wai sun je sun ce akwai tsaro a Najeriya.

Yace su ba abinda ya kaisu ba kenan, sun je magana ne akan inganta sana’arsu.

@sallaukowanakaa

#kannywoodcelebrities #viralvideos #fypシ゚ #creatorsearchinsight #facebookusers @JAGORA TV & RADIO @Mansurah _isah @alinuhuofficial @Dauda Kahutu Rarara @ALHIKMAH @NASLAM DESIGN @Aishatulhumairah @Ahmad Bifa

♬ original sound – 🇳🇬𝙎𝘼𝙇𝙇𝘼𝙐

Zuwan taurarin fina-finan Hausa, Majalisar tarayya ya jawo cece-kuce inda ake ta sukarsu da cewa bai kamata su yi hakan ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka rika jifar Sarki Sanusi Lokacin hawan Fanisau

Musamman lura da cewa shahararrun mutane daga kudu da suka hada da mawaka da ‘yan fim da ‘yan Media duk sun fito ne suka yi zanga-zanga akan matsalar tsaron data shafi Najeriya inda suke kira ga hukumomi su dauki mataki.

Wannan ne yasa Sallau ya fito yayi raddi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *