Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suka gaisa bayan da Jam’iyyar ADC ta bayyana Amaechi a matsayin mataimakin Atiku

Jam’iyyar ADC a hukumance ta bayyana Rotimi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shekarar 2027.

Bayan sanarwar Anga Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suna gaisawa.

Karanta Wannan  Subhanallahi: Kalli Bidiyon inda wani Dan Dariqa ya jawo cece-kuce sosai bayan da yayi Ikirari Sheikh Tijjani yafi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *