Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: A karin farko Sarkin Kano, Muhammad Sanusi yayi magana kan rashin adalcin da akewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, rashin adalcin da akewa abokinsa, tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bai kamata ba.

Ya bayyana cewa, Sharudan belin da aka sakawa El-Rufai sun yi tsauri, yace kuma ba wai yana magana saboda malam Nasiru Ahmad El-Rufai bane.

Yace idan yau El-Rufai ake ma haka, gobe abin kan wani zai fada.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda matasa suka yi mummunan hàdàri a Jalingo saboda tukun ganganci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *