Friday, September 11
Shadow

Kalli makudan Kudaden da Rarara ya baiwa Yaransa mata su ja jari

Daya daga cikin yaran mawaki, Dauda Kahutu Rarara, Maijidda Abbas ta bayyana cewa, Rarara din ya basu tallafin kudi su ja jari.

Ta wallafa Bidiyon godiya a shafinta na sada zumunta.

@maijiddaabbas7

#fouryou @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah

♬ original sound – maijidda Abbas

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Saliha Idris Bintu ta fim din 'Yan Zamani ta rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *